Osman Yusuf Kenadid

Osman Yusuf Kenadid
Rayuwa
Haihuwa Somaliya, 1919
ƙasa Somaliya
Mutuwa 1972
Karatu
Harsuna Harshen Somaliya
Sana'a
Sana'a maiwaƙe, marubuci da Malami

Osman Yusuf Kenadid ( Somali  ; Larabci: عثمان يوسف كيناديد‎  ; 1889 - 14 ga Agusta 1972) mawaƙin Somaliya ne, marubuci, malami kuma mai mulki. An haife shi a Ceel Huur a 1889, ya ci gaba da ƙirƙirar haruffa Osmanya don rubutun Somaliya. Ya mutu ranar 31 ga Agusta 1972 a birnin Mogadishu.[1]

  1. "Cismaan Yuusufkeenadiid". Scribd (in Turanci). Retrieved 2021-04-03.

From Wikipedia, the free encyclopedia · View on Wikipedia

Developed by Nelliwinne